Amrah muhammad
06/24/2025
Ya Ubangiji Allah ka azurta mu da mazaje Nagari🤲🏿
05/28/2025
Rayuwa lokachi
Allah Ka Tsare Ƙima Da Mutuncin Mu, Ka Tsare Mu Daga Kamuwa Da Miyagun Cututtuka, Ka Kiyaye Mu Daga Aikata Miyagun Laifuka, Amin.
04/19/2025
Ya Allah Kayi Mana Tsari Da Butulcewa Waɗanda Sukayi Mana Rana!
04/15/2025
04/15/2025
Kamar Yadda Allah Yake Juya Dare Zuwa Rana...
Ya Ubangiji Ka juya Damuwarmu Zuwa Farin Ciki🤲🏽
04/15/2025
Tsira da aminchi su tabbata ga fiyayyen halitta
Kuma chi ka makin Annabawa, Annabi Muhammad s.w.a🤲
04/14/2025
Ya Kai Dan'uwa duk rintsi Kada Ka yarda hidimomin duniya su hanaka karanta Alqur'ani Ko da na Mintuna 30 ne a Rana, domin ba nan duniya Zamu dauwama ba, kana bukatar guzuri Mai yawa domin gobenka.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Delta, LA