Dan Baba

Dan Baba

Share

Photos from Dan Baba's post 18/06/2026

Cigiya! Cigiya! Cigiya!

Yanxu nake samun labari wasu ɓata gari ɓarayi sun shiga gidan man fetur na A.M.G dake Danmagaji Zaria sun sace motoci guda biyu da kuma mashin na hawa. Motocin kirar Corolla ne kaman yadda kuke gani a hoto.
Jama'a ana cigiya idan Allah yasa kaci karo da waɗannan motoci ko ka samu labari a kansu ka taimaka ka kirawo ɗaya daga cikin waɗannan numbobi:

07064111346
Alhaji Ahmed

08062150656
Alhaji Ado

08021410769
Alhaji Shu'aibu

Alhaji Magaji(A.M.G)
08034527605

08102742222
Auwal Ibrahim

Ubangiji Allah ya tona musu asiri ya kuma mana tsari da barayi da duk wani mugu!

Mun gode!

Musa Walid Rabiu ✍️

18/06/2026

Gaskiya Man Dauda ba shi da yara "yan a mutu a nan Social Media 🙆🏻

Ya je ya taro rigima da international artist 🎤 duk yaransa sun koma gefe sun bar Shi da rigimar Shi kadai🤔

Karbe kwangila tare 🫶🏻 karbe tsinuwa Shi kadai😹

To yaran ne daga masu tallar maganin istim…I🙊🙄 se masu fitowa a film din yiwa iyaye tijara😫 se su izzar so😾

Se cin uwatar ake "yan Arewa da Hausa☺️ "yan kudu da yarbanci🤣

Can naji wani bayerabe yana cewa Ke doda Rarara (Kete-kete alaina iye) ko me yake nufi oho😹 😅

Dan Baba amanar baba ado ✍️ 🧐

18/06/2026

Dad Adam A Zango yace Allah ya tona musu asiri.

Dan Baba amanar baba ado ✍️

18/06/2026

Idan katashi lafiya daure karubuta
ALHAMDULILLAH 🙏❤️

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Zaria