MAS Alkaleey

MAS Alkaleey

Share

04/10/2022

Ka auri matar da ta san darajarka da qimarka; wacce take kallon miji a matsayin jagoran rayuwa wanda ya wajaba ayi masa biyayya.

Ki auri mijin da yasan mutunci kuma mai tausayi. Wanda yake kallonki a matsayin amanar da ta wajaba ya kula da ita.

Want your business to be the top-listed Clothing Store in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


No 67 Anguwan Liman Zaria City
Zaria