GAMJI DATA Connection

GAMJI DATA Connection

Share

27/01/2024

Gamji data connection

18/07/2023

Tsakanin Data da kati wane zaku iya zama ba tare dashi ba a wayoyin ku???

Ga Alama amsar da zatafi yawa shine Data Kasancewar Data Tanada matukar muhimmanci a mu'amala da wayoyin zamani, Domin da ita ne ake samun damar shiga internet har ayi browsing, yasa mutane ke neman hanyar sayen data a saukake.

Akwai wani website mai suna "GAMJI DATA CONNECTION" Ya saukake ma mutane hanyar sayen data da Kati a cikin sauki, a kuma farashi mai sauki. Bugu da kari har da biyan kudin wuta da TV kamar Startimes, DSTV, Gotv, Buga Recharge Card, Data Card, tura Bulk SMS, da kuma saida katin waya (Airtime to cash).

Za'a baka Data MTN 1gb a farashin ₦220/gb, 9mobile ₦165/gb sai kuma Glo ₦235/gb.

Akwai sauran bayanai masu muhimmanci idan kun shiga website dinsu ko kuma ku ka sauke Application dinsu a wayoyin ku ta hanyar ziyartar👇👇👇

Playstore Application Link:https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ng.gamjidataconnection

Website:www.gamjidataconnection.com.bg

Whatsapp Customer care line:08052106898

Ku jarabashi zaku ji dadinshi sosai Insha Allah.

Want your business to be the top-listed Business in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


No 118 Kaura Zaria City
Zaria