Zaria Daily Post

Zaria Daily Post

Share

12/05/2023

Acikin Sunayen

Allah Guda(99)

Rubuta Daya(1)

Domin Girman Sa 🙏

22/10/2022

Ta yi masa magana a WhatsApp. Ya kalli hoton da ta sanya ya ce, gaskiya kina d kyau sosai, don Allah ya sunanki?

Ta ce, Ba sai ka sani ba, babu buƙatar hakan!

Ya ce, sufa kyawawan mata haka suke, ki yi haƙuri ki gayan sunanki,ina so mu saba kuma auranki zan yi.

Ta ce, Ni matar aure ce!

Ya ce, haka kuke cewa in bakwa son kula mutum!
Wallahi tun da na ganki na ruɗe,ban taba ganin mai kyau kamar ki ba! Me yasa ba zaki bani dama ba..?

Ta ce, ba zan baka dama ba domin ni matarka ce, wannan sabuwar lambata ce, kuma hoton ɗakko shi kawai na yi na saka!

12/09/2022

An Sace Makarar Daukar Gawa A Wani Masallaci Dake Unguwar Hayin Banki A Jihar Kaduna

Daga Taskar Labarai

Wani dan Jarida Shuaibu Abdullahi ya bayar da labarin cewa makarar da aka sace ta karfe ce a wani masallaci dake Unguwar Hayin Banki, har ma'ana danganta batun da masu siyar da karfe a kan sikeli a cikin Unguwanni wato 'yan gwan-gwan.

Yace Limamin Masallacin ne ya fada a yayin hudubar Juma'a, inda yayi tsokaci tare da jan hankali kan satar kayan mutane musamman a masallatan Unguwanni.

Want your business to be the top-listed Media Company in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


No 10 Zaria City
Zaria
KOFANDOKA