North-splendid-faces

North-splendid-faces

Share

29/08/2020

Wato a yau yazama dolene my 'yan uwah musulmai mu zamah masu Dubi game da'abun da muke cinsa da shansa din Allah yace shi mai tsarki ne kumah bai amsah sai mai tsarki (أن الله جمال يجب جمال )da haka ne nake jiran 'yan uwah da mudunga nufin abun da Mike cinsa da shansa domin cin abumai kyau yana data daga cinkin sabbubah nah amsan addu'an bayinsa

Photos from North-splendid-faces's post 22/08/2020

To, 'yan uwah al'ummar Muslims jice shaikarah yah Kare yaka Mata ne mu al'ummar Muslims muzauna muyi dubin abun da muka aikatashi maikyau damare kyau mai nagartah da mare nagartah nah da'ah da wanda ba na da'ah bah, vawai missing muna rubutah (happy new year )wato murnan Sabin shekarah bah.
Domin munkara kusanci da komawa zzuwah ga Allah ne.
Kumah shugaban my wato ummar bini khaddaf yake Cewah :(muki-diddi gaye aiyukan mu, kafin Allah ya kiddi-gemanah aiyukan mu, kumah Magwah da auyukan mu, kafin Allah yayi mana kykyawan gwaji)
Sannan muyi dammaran fara kyah wawan aiki a wannan shaikaran data shigah. Allah yajikan my da Rahman sah yasah mudace a wannan shaikaran nan mai albarkah ameen

Want your university to be the top-listed University in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Zaria
123