The Great Engineer

The Great Engineer

Share

05/04/2024

Allah yakawomana karshen zalinchi.
Ajaharmu Kaduna Dama kasarmu.
Shima Malam Uba Sani
yadau salon Malam nasiru'el rufa'i.yayi iyayinsa
Naganin yakawo karshen Shi'a,a kaduna Amma
ina yanaji yanagani yasauka yabarta.shekara takwas 8 kamar gobene insha allahu.kawo karshen shi'anchi.a Nigeria saidai Allah Amma
Bawani mahaluki abokin halittada ya isa.

05/04/2024

kada muyi sake Dayiwa ANNABI SAW Salati a wanan juma'a ta karshen Ramadan Mai Albarka Allah ya Karbi Ibadarmu Baki Daya Alfarmarsa S.A.W.

03/03/2024

Nagama iyatunanina bangawani Abu akasarnanda baitashiba.sai
Numfashimmu.
Shikadaine.baitashiba
Allah yasamudache.

Want your business to be the top-listed Realtor/realty Service in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kings Road
Zaria