El Shams

El Shams

Share

Photos from El Shams's post 05/08/2024

Wadannan hotuna da kuke gani, an dauke su ne a 2011 lokacin da ake gudanar da 'protest' a kasar Egypt domin kawar da Shugaba Hosni Mubarak da ya shafe sama da shekaru 30 a kan karagar mulki. Abun sha'awa a nan shine, ba su yi irin abubuwan da mutanen mu suke yi ba.

25/05/2024

Salam mutane na....ku saurari wannan labarin mai dadin gaske da sarqaqiya sosai.

Ku gaya min abinda kuke tunani.

Want your business to be the top-listed Media Company in Wuse?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Wuse