Mu so juna

Mu  so juna

Share

Photos from Mu  so juna's post 02/10/2025

Alhamdulillah
Please stay connect with UMDUTEX NIGERIA LIMITED, keep following us, we will be providing excellent products for you, some of which are Ashobe for anko, Swarovski swiss cotton, lafaya lace Atamfa, Shadda, blouse boxes, veils, abaya, shoes and bags, men lace, yards laces, kamfala, caps, gowns and others

You can get more products at UMDUTEX Nigeria limited
Contact us at

28/04/2025

Alhamdulillah

25/04/2025

Allah yasanya alkhairi cikin Aurenku amin

Ku Yi Haƙuri An Je Da Niyar Saka Rana Ne Iyaye S**a Ce A Tsaya A Ɗaura Kawai, Cewar Amarya A’isha Humaira

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood, kana kuma ta hannun daman shahararren mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ta nemi afuwar dukkan wanda ta taɓa yi wa ba daidai ba tare da ba wa abokan sana’arta a Kannywood haƙurin rashin gayyatarsu ɗaurin aurenta.

Humaira ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram jim kaɗan bayan ɗaura aurenta da Rarara a wannan rana ta Juma’a a garin Maiduguri, kamar yadda Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito.

"Ina yi wa dukkan ƴan’uwa abokan sana’ata da abokan arziƙi fatan alkhairi. Ku yi haƙurin rashin sanar muku da ɗaurin aure da ba a yi ba, hakan ya faru ne ba tare da mun shirya ba. An je da niyar saka rana kawai iyaye s**a ce a tsaya a ɗaura a hutar da mutane. Daga baya za a sa ranar biki. Za mu gayyaci kowa. A yi haƙuri a yi mana fatan alkhairi". A cewarta.

Ta kuma ƙara da neman afuwar dukkan wanda ta taɓa yi wa kuskure. "Ni ma na yafe wa dukkan wanda ya yi min wani abu wanda na sani da wanda ban sani ba. Duk na yafe musu Duniya da Lahira". Inji ta.

27/03/2022

Allah gwanin hikima

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Wuse?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Gidan Makera
Wuse
2096