Bello farouk
07/10/2025
Acikin manyan rukunin Labarina, wanne kuka fi ganin ya ɗaga darajar shirin sosai? 👇
🎭 Nafisa Abdullahi & Nuhu Abdullahi
🎬 Adam Garba & Fati Washa
🎥 Sadiq Sani Sadiq & Fatima Hussain
Ku faɗi ra’ayinku banda son zuciya👇
24/05/2025
Alhamdulillah mawakin kannywood Abdul Done yasamu karuwa Allah ya raya
12/04/2024
SANARWA AKAN LABARINA SEASON 9.
Salamu alaikum, ina yi mana barka Sallah, Allah ya karbi ibadun da mu kayi a Ramadan 🤲 ☪️ In sha Allah Nan da Sati Uku masu Zuwa zamu fara fara Haska LABARINA SEASON 9. ( 3 ga watan May ) a wuraran da muka saba haskawa, Allah ya sa mu fita kunyar masu kallon 🙏 muna godiya ga masoya wannan shiri na 🙌🌎❤️
Duk Wanda Ya Fadi Halin Annabi Guda Daya Allah Yasa Shine Sanadiyyar Shiga Al-janna
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Utako