Taskar INDIA

Taskar INDIA

Share

13/05/2026

AkshayKumar ya fara Sabon Salon fitowa a Mugu 💥

~ Babban MUGU na Horror Universe mai ƙarfin gaske da iko mai ban tsoro!

~ MUGU mai tsananin tauri da rashin hankali

~ MUGU amma cikin salon barkwanci na musamman irin na Rohit Shetty..

Da alama AkshayKumar yana ɗaukar matakai masu kyau yanzu, domin MASU KALLO suna son ganin sa a sabbin salo irin wannan🤞🔥

11/05/2026

Masu shirya fim ɗin Drishyam 3 sun tabbatar cewa Tsarin Bollywood zai fi na Malayalam Daukaka sosai 👀🔥

Sun bayyana cewa Tsarin Ajay Devgn da na Mohanlal za su kasance labari mabambanta gaba ɗaya. Kuma idan aka duba yadda fim ɗin ya ɗauki hankalin jama’a a duk faɗin India, Tsarin Ajay Devgn tuni yayi fintinkau wajen shahara da ɗaukar hankali 🧨🙏🏻 ✅

Want your business to be the top-listed Media Company in Tudun Wada?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Giwa Street
Tudun Wada
800283