Muhammad Hali
Public Health Advocate
Health Educator
Advocate For Girls Child Education
Social Media Influencer
Blogger
Providing updates on NGO job opportunities, scholarships, and development programs, alongside educational, engaging,& awareness-focused content.
05/07/2026
📢 SANARWA TA GAGGAWA GA SABABBIN MA'AIKATA
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.
Ana sanar da dukkan sabbin ma'aikatan da s**a kasance ƙarƙashin kulawar Hukumar Kula da Ayyukan Gwamnati (CSC) cewa ana buƙatar su halarci ofishin hukumar gobe da misalin ƙarfe 9:00 na safe domin cike wani muhimmin fom.
- Duk wanda bai taɓa sayen fom ɗin ba, ana buƙatar ya zo tare da kuɗin Naira Dubu Uku (₦3,000) kacal.
- Wadanda s**a riga s**a sayi fom ɗin a baya, ana buƙatar su zo da fom ɗin tare da Naira Dubu Daya (₦1,000) kacal.
Don Allah, a tabbatar an isar da wannan sanarwa ga duk wanda abin ya shafa domin kauce wa rasa wannan muhimmiyar dama.
Haka zalika duk wanda yasan ya kai takardun shi amman babu NYSC discharge certificate amman tana hannu yazo da ita. Kuma duk wanda yasan baiyi submitting original certificate ba yazo da ita gobe. Nagode.
Duk Mai tambaya sai ya tuntube mu kamar haka
08147824736
09041989057
08100954011
Godiya zuwa gareku
Fabulous AK
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Sokoto