Minna line

Minna line

Share

30/11/2023

Ba maganar dimple ko wushirya ake ba

Magana ake ta Kin iya kunu😋?
🥴🥴🥴

28/11/2023

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN.

Allah yayiwa Agha Ali bidaya rasuwa ya rasu tsiran kwana biyar da rasuwar abokin aikinsa (Ali Idris)na kula da kabarin fiyayyen halitta Annabi Muhammadu( SAW)

Anyi jana'izar Agha Ali Bidaya, wanda ya yi aikin kula da kabarin Annabi Muhammad (S.A.W) ranara jiya Litinin.

Hakan ya faru ne kwana biyar bayan rasuwar Ali Idris, wanda shi ma ya yi aikin kula da kabarin.

Minna line 📺 labari hausa🎤🎤🎤

Want your business to be the top-listed Clothing Store in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Bosso
Minna