ALHAQ
25/08/2020
Toh
Kim Jong-Un na kwance babu lafiya, inda kanwarsa ke shirin hawa kujerar mulki Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong-Un na kwance babu lafiya, inda kasar ke shirin mika ragamar mulkin kasar ga kanwarsa Kim Yo-Jong, kamar yadda rahotanni
02/08/2020
Subhanallah Allah yakyauta
‘Yan Mata 7 Sun Mutu a wajan kitson sallah a Jihar Neja Hukumomi a jihar Neja a Nigeria sun kaddamar da bincike don gano dalilin mutuwar wasu ‘yan mata guda 7 da sanyin safiyar ranar juma’a 31 ga watan Yuli, a daidai lokacin da ake shirin idin Babbar Sa…
Assalamu alaikum yan uwana musulmi Ina mana fatan alhairi
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Minna
080645
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |