KDK News -Blog

KDK News -Blog

Share

Photos from KDK News -Blog's post 08/07/2023

AMARYA TA KÆSHE ANGONTA

Yau a cikin garin Bauchi a wata unguwa da ake kira Dumi wata mata ta halak@ mijinta ta hanyar caka masa wukã s**a uku a kirjinsa

Zuwa yanzu dai babu wanda yasan dalilin da yasa ta kâshe mijinta, zan je State CID Bauchi na bi diddigin dalilin da yasa wannan yarinya ta káshe mijinta na aure

Abin takaici, da wahala kaji miji ya kashé matarsa, yawanci sai dai a ji mata ta kashé mijinta

Maza ku dinga sanin irin matan da zaku aura ta hanyar nazari da karantar halayyarsu idan suna cikin bacin rai

Mafi kololuwar laifi a tsakanin ma'aurata shine miji yazo ya tarar da kwarto a kan matarsa, ko mata tazo ta tarar da mijinta akan kwartuwa, ba duka ba zagi, a rabu kawai rabuwa na har abada, Allah Zai yi sakayya

Zaman aure ba dole bane, shiyasa Allah Ya halasta rabuwa idan akwai cutuwa, cin amana, zargi ko zalunci a tsakanin ma'aurata

Allah Ya sauwake cop

07/07/2023

Gwamna Inuwa Yahya ya gana da jakadan kasar Amurka a Najeriya, dan kulla alakar da za ta kawo ci gaba wa jihar.

Wane ci gaba ku ke fatan gani daga Amurkar a Gombe.

Want your business to be the top-listed Media Company in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Mashamari Ward
Maiduguri
600104