Labaran hausa
24/05/2019
DUK MAI KISHIN ANNABI S.A.W KAR YA WUCE BATAREDA YA KARANTABA KUMA YA AIKATA ABINDA AKA UMARCESHI YAYI
KA TURA WANNAN POST ZUWA GROUP 10 KO 20 DAKUMA ABOKANKA. ALLAH YABADA IKO AMEEN!!!
Please Share
ALLAH DUK WANDA YA KARANTA KUMA YA AIKATA ABINDA AKACEMASA KA BASHI SAKAMAKO DA GIDAN ALJANNA DA KUMA LADA ADADIN YAWAN HALITTUNKA DAKUMA BABBAR KYAUTA ITACE BAIWA TA GANIN ANNABI S.A.W AFARKE KO A MAFARKI. AMEEN YA ALLAH.
Assalatu wassalau alaika ya Rasulullahi! Assalatu wassalamu alaika ya habibullahi! Assalatu wassalamu alaika ya nabiyyullahi! Assalatu wassalamu alaika ya shafiullahi! Assalatu wassalamu alaika ya khairu khalqillahi! Taka a lapiya dan abdullahi,baban abdullahi,gaka abdullahi muhammadun Rasulullahi s.a.w! Kataka dai dai
Annabin dai dai
shugaban dai dai
kaikazo da dai dai
ka fada dai dai
mukaji dai dai
ka bamu dai dai
mukayi dai dai
muhammaun Rasulullahi s.a.w ko a*o ko aqi!
Kainedai
Annabi dai
jagoran dai
mai mulkin dai
sarkin dai
auwalun dai
akirundai
zahirun dai
badinun dai
kaine dai! Kaine dai!! Kaine dai!!!
Muhammadun Rasulullahi s.a.w mai girma uban girma aganka a barka haka!!!
Ka rushe shirka!
Ina wani tamkarka!
Sayyadi sunanka!
Buwaya rawaninka!
Kamala rigarka!
Jamala kambunka!
Girma sandarka!
Iko bargonka!
Isa takalminka!
Nubuwwa takenka!
Risala hularka!
Mulki shimfidarka!
Baiwa aikinka!
Halacci halinka!
Kawaici suffarka!
Haske shekinka!
Kyawu yafenka!
Kamshi hucinka!
Imani qaunarka!
Addini bawanka!
Sallah tsarabarka!
Qur,ani yarenka!
Hadith zancenka!
Fiqhu hirarka!
Lugga halshenka!
Lumana tsarinka!
Aljanna baiwarka!
Hakuri abincinka!
Duniya taka!
Lahira taka!
Mutane naka!
Aljanu naka!
Mala,iku naka!
Rauhanai naka!
Wuta taka!
Aljanna taka!
Allahnma naka muhammadun Rasulullahi s.a.w!
/Please type Ameen & Share it to other groups/Friends
Assalam yan uwana musulmai maxadamata nakirkiri wannan page domin mu hausawa musan matsayi komahimmancin mu hausawa domin jin dadinmu yakun shi labarai e t c
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Lagos