Clever Computers

Clever Computers

Share

04/05/2024

HUKUMAR SOJOJIN QASA TA NIGERIA SUN BUDE FEJIN SU NA DAUKAR SABABBIN MA'AIKATA

A jiya Jumu'a 3/5/2024 hukumar ta fara sabinta DAUKAR sababbin ma'aikata, ga mai bukata sai ya kasance cikin shiri.

Zasu rufe ranar 24/7/2024

Photos from Clever Computers's post 14/12/2022

WAEC 2022 TA KATSINA FA TA FITA!!!

Yi printing ɗin sakamakon jarabawarka ta WAEC tare da Clever a yanzu.

Kawai ku garzayo Clever computers dake Sabuwar Unguwa bakin gidan Isiya Lacturer Ajiwa.

Sai kunzo!!!
09123798122

19/09/2022

INEC RECRUITMENT APLY NOW

INEC fa sun fara ɗaukar malaman zaɓe na wannan 2023 mai zuwa, yi ƙoƙarin ka jaraba sa'ar ka.

Muna kuma sanar muku da cewa yanzu babu wata matsalar Network

Kawai ku garzaya Clever Computers yanzu yanzu.

Abubuwan da ake buƙata:-
1. Lafiyayyen Emai address wanda yake aiki

2. Passport

3. Katin zaɓe ko katin zama ɗankasa

4. Secondary ko abinda yayi sama

5. Account Number

6. BVN Number

Ba mu fara daukar ma'aikata 'yan sanda na 2022 ba - Hukumar Yan Sandan Nigeria 23/08/2022

Ba mu fara daukar ma'aikata 'yan sanda na 2022 ba - Hukumar Yan Sandan Nigeria

Ba mu fara daukar ma'aikata 'yan sanda na 2022 ba - Hukumar Yan Sandan Nigeria Get Daily Updates On Arewa News|Arewa Opportunities|Arewa Fashion & Beauty|Arewa Food & Relationship|Rumbun Hausa Novels|Free Student Projects.

Photos from Clever Computers's post 30/04/2022

SHIN KASAN RANAR DA ZAKA ZANA JARABAWARKA TA JAMB???

Yi printing din Slip ɗinka tareda Clever yanzu-yanzu domin sanin ranar da zaka zauna jarabawar JAMB ɗinka.

Registration slip ɗinka kaɗai zaka taho dashi, kada kuma ka bari wuri ya qure domin wannan shekarar JAMB basu bada wani isasshen lokacin da ɗalibai zasu ko yi karatu ba.

Muna nan a Bakin gidan Isiya Lacturer, Sabuwar Unguwa, Ajiwa.

Sai kunzo....

09123798122

19/11/2021

Clever Computers Send a message to learn more

29/07/2021

DSS RECRUITMENT APPLY NOW

Wannan sanarwa ce ga masu buqatar shiga aikin jamian farin kaya ta Nigeria wato Dss cewa Sun bude sabon shafin su na daukar sababbin ma'aikata tun ranar 27/7/2021n dinnan.

Don haka duk mai buqatar ya cike form din tofa yayi hanzari yazo a cike masa anan Clever Computers dake Sabuwar unguwa Ajiwa

ABUBUWAN DA AKE BUQATA
1-Email adress
2-Passport daya
3-Secondary result ko abinda ya wuce haka
4-Indigene letter
5-Primary Certificate
6-Birth certificate

Sai kunzo..................

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Sabuwar Unguwa Ajiwa
Katsina