Dawisu Reporters
13/06/2026
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Ya tabbata Allah Ya karbi rayuwar Major General Rabe Abubakar a hannun barayin daji bayan maciji ya sareshi a kafa
Kwamishinan tsaron jihar Katsina Dr Nasuru Ma'azu Damnusa ne ya tabbar da mutuwar, amma ba su kai ga dauko gawarsa ba
Wannan ba karamin abin takaici bane Wallahi, kuma wannan babban abin kunya ne ga garemu 'yan Nigeria
Wai shin a haka zamu cigaba da rayuwa mutanen Arewa? Wani irin laifi mukayi ne?
Yaa Allah Ka jikan General Rabe Abubakar
Allah Ka yaye mana wannan masifa
12/06/2026
Hukumar Dss sun k**a shi a kano zai kai wasu manyan bindigu ga yan ta adda a funtua ta jahar katsina
12/06/2026
Wasu alƙaluma da ke ƙunshe a rahoton ƙungiyar Explosive Weapons Monitor mai sanya idanu kan kisan da mak**ai masu fashewa ke yi kowacce shekara sun nuna cewa Isra’ila ke da alhakin kashi 56 na yawan fararen hular da s**a rasa rayukansu sanadiyyar ababen fashewa cikin shekarar 2025 a duniya baki ɗaya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Katsina