Dandume Reporters

Dandume Reporters

Share

17/08/2025

Anyi Daya Da Daya kenan.

Photos from Dandume Reporters's post 05/07/2022

Innalillahi wainna ilaihi rajiun 😭

Yan ta'adda sun kashe DCP Aminu Umar area commander na dutsimma da yammacin yau talata 5/7/2022.

An ruwaito cewa barayin sunyi musu kwanton bauna ne, kuma s**a halaka shugaban yan sandan

Muna Addu'ar Allah ya gafarta masa ya kyautata makwancinsa Amen

Want your business to be the top-listed Media Company in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Sabon Gari
Katsina