Ayzan Multimedia
Ayzan Group (Official) – Managing:
• Ayzan Multimedia – 📰 News & Media
• Tamkeen Qur’anic Channel – 📖 Qur’anic Recitation
• المجالس المكثفة لتكوين العلماء – 📚 Islamic Books & Lessons
• Ayzan Islamic Channel – ☪️ Sunnah & History
16/02/2026
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da sabuwar hula da take nuna goyon baya ga Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu yayin da za a yi bikin karɓar sa zuwa jam'iyyar APC a yau a jihar Kano.
Duk cikin shirye-shiryen kawo muku ingantaccen Tarihin Musulunci
kai tsaye daga filin da aka yi Yakin Badar, kusa da Madinah Tareda:
Prof. Mansur Isa Yalwa
Sheikh Abubakar Abdussalam baban Gwale
Mal. Ahmad Aliyu Ahmad Azare
Ku kasance tare da mu domin jin yadda Allah Ya bai wa Musulmi nasara a ranar da ta zama rarrabuwar gaskiya da karya.
Ku biyo mu, ta Shafukan Sada zumunta Kamar Haka ⬇️⬇️⬇️
🔗 Ku same mu a nan:
YouTube: [https://youtube.com/?si=J9aFn09N9_iL1fUV]
Facebook: [https://www.facebook.com/share/1Bzu6KQyZL/]
TikTok: [https://www.tiktok.com/?_r=1&_t=ZS-93rjSBOA1FU]
Instagram: [https://www.instagram.com/ayzan_islamic_channel?igsh=MTd1YWk3MXR1bjEzMw==]
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Address
Kano