Reporters Focus NG

Reporters Focus NG

Share

27/01/2026

Gwaman ya bayyana hakan ne lokacin da ya ke karrama yan asalin jihar Kano da s**a taka muhimmiyar rawa a gasar musabakar Alqur'ani mai girma ta kasa da ta gudana a jihar Borno cikin su har da wadda ta zo ta ɗaya.

24/01/2026

Iran ta ce ba za ta bambance tsakanin ƙaramin hari ko babban hari ba inda ta ce idan Amurka ta kai mata hari za ta mayar mata da martani mai ƙarfi.

Photos from Reporters Focus NG's post 23/01/2026

Musulmai Ne S**a Yi Kisàn̈, Kuma Musulmài Aka Kaśhè, Kuma Kano Jihar Musùluncì Ce, Don Haka A Yi Amfani Da Shari'ar Musulunci A Yi Musu Hukunci, Cewar Aminu Warkal




hisbah

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Hajj Camp Kano
Kano
7001001