Real Barde.
Mallam Dr. Imamu Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano, Wazirin raya Qasar Nufe.)
Alhamdulillah!!! Masha Allahu laquwwata' illabillah. Tuni! Akaqaddamar da majalisar shura ta gidan maigirma SARDAUNAN KANO (MAL. Dr. IMAMU, IBRAHIM SHEKARAU), wadda taqunshi daukacin ahlin siyasar na tsantsa, tundaka matakin jiha, ahiya-shiya, qananan hukumomi da mazabu kaharzuwa kan akwatun. Kuma buguda qari shine: dukkanin wani shiri ko tsari nagudanarwa naqunshene acikin wani KUNDI guda Daya(1), ataqaice wannan zaisa musankanmu dakanmu, zaiqara hadakanmu, zaba naqasa damar sanin abinda akeshiryawa asama, zaba nasama damar sanin matsalolin naqasa kaitsaye sannan kuma za'asami damar tunkarar duk'wani qalubale na zabe. Allah yataimakemu, yataimaki masu qaunarmu, Allah yataimaki Mai girma SARDAUNAN KANO, wassalamu Alaikum, warahmatullah.
21/07/2021
Innalillahi wa'Inna Ilaihiraji'un. Allah yayiwa mahaifina rasuwa, yau Laraba 21/07/2021.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Kano Metropolitan
Kano