Sagir koki For Progressive
23/04/2026
Go Again and Again Engr. Koki Sagir Ibrahim, Allah ya kai matsayin gaba.
23rd April, 2026
Sagir koki For Progressive
23/04/2026
RUWA YAYI MAGANIN DAUDA 💃💃💃
A Yammacin Wannan Rana, Mai Girma Zaɓaɓɓen Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Birni, Hon. Engr. Sagir I. Koki, Ya Gwangwaje Matasa ‘Yan Gwagwarmaya Mutum 60 Da Kyautar Sababbin Babura Domin Su Samu Sauƙin Gudanar Da Aiyukansu Na Yau Da Kullum, Wannan Shine Karo Na Biyar Kenan Da Mai Girma Dan Majalisar Yake Irin Wannan Rabo Ga Al'ummar Karamar Hukumar Birni Kuma Zai Cigaba Da Gudanar Da Irin Wannan Rabon Ga Jama'a.
Hakika, Wannan Kyauta Ta Kasance Abin A Yaba, Kasancewar Wani Gagarumin Tallafi Ne Ga Matasa ‘Yan Media, Wanda Zai ƙara Musu ƙwarin Gwiwa Dan Inganta Aikinsu. Wannan Shi Ne Karo Na Farko A Tarihin Kano Municipal Da Aka Samu Wani Mai Mukamin Siyasa Da Ya Tara Matasa Yan Media, Ya Bai Wa Matasan Irin Wannan Tallafi Tabbas Dole Ne A Yaba Masa Matuƙa.
Mai Girma Shugaban Karamar Hukumar Birni, Hon. Saleem Hasheem, Yayinda Yake Jawabi A Gurin Taron Ya Yabawa Mai Girma Member Bisa Wannan Babban Abun Alkhairi Da Ya Aiwatar Ga Matasa. Shima Shugaban Jam'iyyar APC Na Kano Municipal Hon Munzali Abubakar Dambazau Ya Yaba Da Kokarin Dan Majalisar, Taron Ya Samu Halartar Jagororin Jam'iyyar APC Na Kano Municipal Da Kuma Muhimman Mutane Daga Sassa Daban-Daban, Haka Kuma, Dukkanin Mahalarta Taron Suma Sun Nuna Matuƙar Farin Ciki Da Jin Daɗinsu Bisa Wannan Abin Alheri.
Allah Ubangiji Ya Saka Masa Da Alkhairi. Allah Ya Mai Maita Masa Kujerarsa Cikin Sauki A 2027
SAGIR KOKI MEDIA TEAM
23rd April, 2026
Koki Sagir
22/04/2026
Engr. Koki Sagir Ibrahim (Mai-Nasara), wannan shine sabon sunan Mai girma dan Majalissara Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Birni.
Domin kuwa ban taba ganin ya saka Abu a gaba bai samu wannan abun ba, Lallai ka gama da iyayen ka lafiya, Allah ya kai Matsayin Gaba.
Amin.
22nd April, 2026
Sagir koki For Progressive
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
No 173 Indepence Road By Bompai
Kano
234