Dukawuya Science model

Dukawuya Science model

Share

09/10/2022

Allahu akbar Allahu akbar yau Lahadi mahaifiyarmu ta cika kwana Arbain 40 da rasuwa ina rokon yan uwa da asata a addua Allah yakai rahama gareta da sauran yan uwa musulmi da sukamu rasuwa. Mu kuma in tamu tazo mu cika da imani Ameen 🤲🏼🤲🏼🤲🏼

02/07/2021
17/07/2020

Alhamdulillah
Alhamdulillah
Alhamdulillah
Allah ka jibanci al amuranmu ameen ya Allah

02/09/2016

Amadadin shuwagabannin
kungiyar DOSMOSA suna farin
cikin
gayyatar 'ya'yan kungiyar zuwa
wajen babban taro (GENERAL
MEETING) na kungiya da zatayi a
rana kamar haka
RANA:16-9-2016
WURI:A harabar makarantar
Dukawuya science model
primary school
LOKACI: 9:30 na safe
Allah ya bada ikon zuwa sako
daga Ibrahim Tahir
Ibrahim,P.R.O na
kungiya amadadin
shuwagabanni
Domin karin bayani a nememu a
wanan layin 07060888693,080
65086878,

Photos from Dukawuya Science model's post 02/09/2015

A yau ne aka gudanar da taron yaye dalibai karo na biyar

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Opp Site GGC KANO QUATERS
Kano
DUKAWUYA