PEACE NOW
CITAD for peace is a peace and national unity campaign project by the Centre for Information Technology and Development (CITAD) utilizing social media platform. train civil society organization members to use social media to promote tolerance, diversity and peace in Northern Nigeria
2. Deploy social media platforms to be used to promote tolerance, diversity and peace in Northern Nigeria
3. En
03/07/2025
Ya Allah ka isar mana da isarka.
Kanawajan kwadago Wanda sai wata ya kare Za a baka abinda Ko buhun shinkafa bai Saya. Amma a haka Wani dan rashin Imani sai ya ɓalle ƙofar Gidanka ya kwashe maka kayan da albashin wata 24 bazai Saya maka su ba. Allah kai mana sakayya
Assalamu alaiku. Duk Malamin da yake sao yana hana mutane neman yanchisu daga kowanne bangare yake na addini ko Izala, Tijjaniyyah, Kadiriyyah, Shi'a ko yan baruwan mu da kungiyar addini, to Allah yayi mana maganinsa yakuma hana shi abinda ya ke nema duniya da lahira.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Main Office:3rd Floor, NISTF Building, No. 1A, Social Insurance Road, Behind Trade Fair Complex, Zaria Road
Kano