Darus-Sunnah

Darus-Sunnah

Share

Ku Yafe Mana Basussukan Da Ake Binmu: Shugaba Buhari Ga Shugabannin Duniya 22/09/2022

Ku Yafe Mana Basussukan Da Ake Binmu: Shugaba Buhari Ga Shugabannin Duniya Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kira da shugabannin kasashen duniya su yafewa Najeriya da kasashe masu tasowa basussukan da suke binsu saboda halin matsin tattal

20/05/2018

Ya Allah, show us the light and open our closed doors. Ya Allah, unite those who are away from their loved ones. Ya Allah, bestow on us Your mercy and help us to make what seems impossible, possible.

Ameen.

04/05/2018

MENE NE AZUMI??

1. AZUMI A LUGGA:-Shine kamewa
2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.

RUKUNAN AZUMI

1. Yin niyya
2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali
3. Zamani (lokachin yin azumi).

SUNNONIN AZUMI
1. Gaggauta buda baki
2. Jinkirta sahur
3. Addu'a yayin buda baki
4. Yin sahur da jinkirta shi.

MAKARUHAN AZUMI
1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki
2. Sumba
3. Dauwamar da kallo na sha' awa
4. Tunani akan al'amuran saduwa
5. Shafa ko runguma
6. Dandanan wani abu
7. Sanya tozali
8. Yin kaho.

ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI
1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke)
2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar
3. Saduwa ta hanyar tilasta
4. Chi ko sha da tunanin sauran dare
5. Chi ko sha da mantuwa
6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zuwa makoshi
7. Ridda.

ABUBUWAN DA SUKE HALAS
1. Yin asiwaki
2. Sanyaya jiki da ruwa
3. Tafiya ta halas
4. Sanya magani wanda ya dache
5. Tauna wani abu ga karamin yaro
6. Sanya turare.

ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME
1. Hadiye yawu
2. Rinjayen amai da magwas
3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga makoshi
4. Kuran kan hanya
5. Wayan gari da janaba
6. Yin mafarki da rana.

Allah yabamu ikon aiki da shi. Ameen Thummah Ameen

23/11/2017

If you are facing hard times today, have faith and pray for a better tomorrow. Miracles do happen when you seek guidance from .

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano