Solution channels

Solution channels

Share

Photos from Solution channels's post 29/07/2025

KWALLON KAFA SANA ACE
Kungiyar kwallon kafa ta kano lions ta tabbatar da cewar zatayi dukkan me yiwuwa ganin ta samarwa da yan wasanta gagarumin cigaba.
Couch SA ad ma aji (couch Amo) ya bayyana hakan ne lokacin da yake zan tawa da manema lanarai.
Amo yace bazamuyi wa dukkan wanda yasamu wata dama bakin cikiba,
yakara da cewar matukar dai inda zaije yana da matukar amfani gareshi damu baki daya musamman ma jihar kano to sai inda karfinmu ya kare, dayake bayyana irin nasarorin da kungiyar ta samu yabayyana cewar yanzu haka.akwai Yan wasan kano lions suna kashe daban daban na turai da kuma wasu daga cikin jihohin Nigeria.
Akarshe couch Amo yace kofar wannan club a bude take son bada shawara ko zuwan dan wasa.don gwada gwanji da sauran Yan wasa, yace muna maraba da dukkan masu kasuwancin Yan wasa daga ko ina.
Yace yazama wajibi ya godewa shugabannin hukumar kwallon kafa ta kano musamman shugaban ta Sharif Rabiu Inuwa Ahlan bisa gudun muwa da yake bawa jihar kano dama kasa baki daya wajan harkokin wasanni.
Kadan kenan daga cikin irin tattaunawa da mukayi ku biyomu wani lokacin donjin irin yadda kungiyar take ma ana matakin da ta taka, da irin Yan wasan da take dasu k**ar
Yan kasa da 17/15/13/12

Akwai sauran bayani wlh

Source
M.O
Sharif Ahmad sidi

28/05/2025

'Hakika jihar kano tana da albatka matuka da gaske,don haka kar mu bari wasu su rusa mana albarkar jihar mu "

Fadan daba insha Allah zamu kawo karshen sa afadin jihar kano da jigawa"

''Sai Al umma sun taimaka za asami kykkyawan tsaro ''

Daga sharif Ahmad sidi

Mataimakin Babban Sifetan Yan Sanda Mai Kula Da Shiyya Ta Daya Zone 1 AIG Ahmed Garba Ya k**a aiki

AIG Ahmed Garba Wanda Zai Kula da Shiyya Ta Daya Da Ta Hada Kano Da Jigawa.

An Haifi AIG. Ahmed Garba a ranar 14 ga disamba na shekara ta 1966 a Karamar Hukumar Kafur ta jihar Katsina, Ya kuma yi aiki a bangarori da dama ciki harda Kwamishinan Yan sandan Jihar Yobe

Yanzu Haka Ya k**a aiki amatsayin Mataimakin Sifetan Yan sanda wanda zai kula da jihar Kano da Jigawa.

Photos from Solution channels's post 26/05/2025

* News: On-The-Spot Assessment Visit: The Commissioner of Police, Kano State Command, CP Ibrahim Adamu Bakori, PhD, sfipma, mnim, mnips, masis alongside the Honourable Chairman, Rano LGA, Hon. Mallam Mohammed Naziru Ya'u conducted an on-the-spot assessment visit to Rano Divisional Headquarters, Rano Local Government Area, Kano State following the unfortunate incident that led to death of one and attack on the Divisional Police Headquarters Rano, today, Monday, 26th May, 2025.*

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


No 493 Kofar Naisa B. U. K Road Kano
Kano