Mansur Rabiu
12/02/2026
ALHAMDULILLAH+ 1
As I look to the future, I do so with faith in God’s plan. I trust that He will continue to guide me, offering wisdom and strength as I face whatever lies ahead. I am excited for the opportunities, growth, and blessings to come.
Today, I thank God not only for the past but also for the future that awaits me. Here’s to another year of life, filled with gratitude, hope, and unwavering faith.
12/11/2025
Duniya Juyi Juyi Wai Yau Wike Ne Yake ƙiran Waya Dan Abiya Masa wata Buƙata Tasa...
Tabbas Wannan Soja Ya Burgeni:
•Ya cire Tsoro Sai Allah Yasa masa Kwarjini Dakuma Kamala.
•Ya Riƙe Gaskiya Sai wannan Yasa masa girma kuma Ya Raunata Zuciyar Abokan Maganarsa.
•Ya Nunawa Duniya Cewa Shiru akan Zalunci Shima Zalunci ne
•Ya Nunawa Duniya Idan Kowa zaibi Doka, yan siyasa bazasu iya tsallaka Inda doka ta tsayar dasu ba.
Madallah Da Yarima, Muna Addu'ar Samun Ire-irenka masu Yawa..
Tabbas Kadawo Da Ruhi, Izza Dakuma Kima Ta Gidan Soja..
Madrid 2-1 Barcelona
25/10/2025
Ever noticed how “lucky” consistently profitable traders seem to be?
Today..😎
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
700224