Ordinary Sheik

Ordinary Sheik

Share

15/09/2022

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Ana sanar da Ilahirin Alummar Karamar Hukumar KIRU dama Makwaftanta Cewar Makarantar College Of Education Kura da take ta reshen Asabar da Lahadi wato (Part-time Program) a wannan gari ta fara sayar da form din ta ga masu shaawar shiga wannan tsari.

Guraren samun Form:-
1/Shagon Malam Rabilu Tukur bakin tasha, ko a tun-tu6eshi ta lambar waya kamar haka(0803 441 9630).
2/ Chemist din Dankofa dake Kiru Kofar Arewa.
3/ Gurin Musa Abdullahi Khalil (Uncle Musa).

Allah ya Bada Sa'a yakuma sanya Albarka a ciki.

12/09/2022

ALLAH YA TSARE YA KUMA BA DA SAA.
Jamaa Ku Sanya Mana Albarka.

Photos from Ordinary Sheik's post 24/11/2020

Batter your life with .

Kana son sayar da kayan ka Amma bakasan yadda zakai ba?

Ka/kina son siyan sutura ta Alfarma?
Ka/kina son siyan sarkokin?.

Ko Kuma Kayan dinki zaka saya?
Ko Kuma sayarwa zakai?

Ko Kuma Ka iya Dunki Amma bakasan San inda zaka kayi ba?

.

Kuyi liking da share.

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kiru Kofar Arewa
Kano