S Clever

S Clever

Share

15/05/2026

with .repost
• • • • • •
Ga kadan daga cikin Episode 6 na KADDARA wanda zai zo maku ranar Lahadi da misalin ƙarfe 8:00pm a YouTube channel ɗinmu na Abnur Entertainment.

Wanda bai kalli Episode 1, 2, 3, 4, & 5 ba, ga link nan kai tsaye domin ku fara kafin sabon shirin ya iso:
https://youtu.be/d5J-X7gBQuM?si=B-hIl4NdDNGoVtFC

Credits:
Producer: Abdul Amart
Director:
Script Writer: Yakubu M. Kumo

Sponsorship Partners:





Ku kasance tare da mu domin jin daɗin shiri mai cike da darasi da nishadi. 🔥

Photos from S Clever's post 02/05/2026

..
Daga Dandalin Daukar Shirin Mu Mai Dogon Zango NISAN TAFIYA



Mai Dauke Da Ingantaccen Labarin Nishadantarwa Da Kuma Fadakarwa Tare da muhimmin Sako Masu Kallo Zaku Dade Kuna Yabawa.

Daukar Nauyi fulanitextile

Tsara Labari


Sound


Makeup_

Gaffer


Custumezango3sp3sp

Director of Photography


Continuity


BTS Shot


Promotion


Shiryawa


M/M


B/Umarni


Yan Wasa








b.yola






Sponsorship



Muna Bukatar Addu’arku Masoya

NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB

13/04/2026

Masha Allah congratulations 🙏☑️

12/04/2026

with .repost
• • • • • •
Yau ne fa! 💥💃🥰🚘🔊🔊🔊 A yau Lahadi, 12 ga watan April, 2026 — ƙayataccen shirin nan da kuka daɗe kuna jira mai suna “KADDARA” zai fara zuwa gare ku! 🎬🔥 Ku kasance tare da mu a YouTube channel ɗinmu na Abnur Entertainment da kuma tashar talabijin ta da misalin ƙarfe 9:00 na dare. 😄👌💥💥 Shiri mai cike da: Fadakarwa ✅ Ilmantarwa ✅ Tunatarwa ✅ Wa’azantarwa ✅ Da kuma Nishadantarwa mai ma’ana 👌😍🔊🚘😁 Kai da ke, ke da ku baki ɗaya — kada ku bari a baku labari! Mu haɗu yau Lahadi mu ba ido hakkinsa 💃💥 KADDARA — Shiri ɗaya tamkar dubu! 👌🔊🔊🔊 🎬 Credits: Producer: Abdul Amart Director: Falalu A. Dorayi Screenplay: Yakubu M. Kumo 🤝 Sponsorship Partners: Bilalsadasub lubricants Official

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano