AKWA Computer STORE
22/06/2024
Oga Badamasi Aliyu Abdullahi yace:-
Hanyoyin Da Za Ka Taimaki Mutane Ba Tare Da Ka Kashe Ko Kwabo Ba 👇
1. Sanar da mutane abinda ka sani. Duk wanda ka sanar da shi wani ilimi da bai sani ba kuma wanda zai yi masa amfani, ka taimaki rayuwarsa. Abin sha'awa shi ne a kafar sada zumunta kawai za ka iya ilimantar da dubban ɗaruruwan mutane, ka samu lada. Shi ilmi ko a rubutu saɗara ɗaya za ka iya isar da shi.
2. Aikin Sa Kai. Aikin da ba biyan ka za ayi ba amma wanda zai ciyar da al'umma gaba. Irin tarin waɗannan ayyukan na sa kai (volunteering), na daga cikin abubuwan da ƙasashen da su ka cigaba su ka mayar da hankali wanda mu ke gani mu ke sha'awar su.
3. Sada mutum da wanda zai taimake shi. Idan Allah ya ma ka baiwar sanin mutane, akwai waɗanda taimakon da su ke buƙata bai wuce a yi mu su iso da wani ba. Ma sha ba da misali da Dr. Bala Muhammad wanda ya sha haɗa mu da manyan mutane irin su marigayi Alhaji Bashir Tofa da makamantansu waɗanda in ba don shi ba babu yadda za mu iya samun access da su.
4. Sauraron mutane da ƙarfafa mu su gwiwa. A irin wannan yanayi na ɗimuwa, akwai mutane da yawa ba kuɗin ka su ke buƙata ba. Ba su da wanda zai saurare su ne. Saɓanin yadda wasu ke ɗauka, akwai mutane da yawa da matsalar da ke damunsu ba ta kuɗi ba ce. Da yawa kuma rashin wanda zai saursresu ko ya ƙarfsfesu shi ke jefa su cikin depression.
5. Yaɗa alkhairi. Idan ka ga post mai amfani, yaɗa shi zai amfanar da mutane da yawa ( when everybody shares, everybody enjoys). Idan ka san wani wanda ya ke sana'a, sharing ɗin tallansa ko ambatonsa a social media kawai zai iya zama silar yin ciniki a gare shi. Idan ka ga wani opportunity na tallafi ko na ɗaukar aiki ko na tallafin karatu, yaɗa shi taimakon mutane ne ba tare da ka kashe ko kwabo ba.
6. Participating a community project. Kowa ya na son cigaba amma kowa so ya ke wani, ba shi ba, ya zama silar samun cigaban. Idan kowa zai zauna ya na jiran sai wani ne ko wasu kawai zai kawo masa cigi, to haka za mu yi ta zama babu cigaba. A duk inda ka ke, za ka iya shirya community project, ka nemi wasu ku haɗa ƙarfi da ƙarfe ku yi. In kuma wasu ne, su ka shirya, su ka gayyace ka, sai ka je don bayar da gudunmawarka ga cigaban al'umma.
21/06/2024
Wannan Littafine Mai matukar muhimmancin gaske, Ya kamata ace Kowa ya karantashi domin fa'idodin da Ya kunsa, hakan ya farune dalilin marubucin gwanine kuma Kwararre akan matsalolin da suke damun mutane,
Ya kawo wasu Muhimman Hanyoyi guda 21 da zaka bi domin dena yin delay acikin al'amuranka na yau da kullum,
Sannan yayi cikakken bayani akan yadda zaka zabi aikin da Ya kamata ka fara yi acikin ayyukanka domin ka cimma muradinka atakaitaccen lokaci, Abun dai se wanda ya karanta.
Dukkan wayannan abubuwa zaka sansu ne akan kudi ~N~ 2000👌kawai magana zakayi, se'a kawo maka.
*AKWA BOOKSHOP*📚
21/05/2024
ProLine Chromebook Laptop
360* Rotate, Touch Screen
32GB SSD
4GB RAM
8+ hours Battery
Good Price
07019278468
17/05/2024
Ga wasu Chromebooks Masu zafi masu sauqin kudi, 52k harda charger 🤌🏽
Riqon chaji kuwa ba’a magana, musamman mutanen mu 🤧🫣😅
Masu Mining kuzo kusiya Chromebook Laptops domin samun saukin aiki
07019278468
13/05/2024
Jama'a A Mayar Da Hankali Wajen Koyan Digital Skills Domin Suna Da Matukar Amfani,
Anan Arewa Muna Da Makarantar Da take koyarwar Cikin Harshen Hausa Mai Suna Flowdiary
Atuntube su Domin Karin Bayani.
13/05/2024
Geo Book Laptop
64GB SSD Storage
4GB RAM
8+ hrs Battery
Black Color
CLEAN UK 🇬🇧
07019278468
Duk Mai Bukatar Computer Ko Kuma Zai Siyar Da Tasa Ya Tuntube Mu, Insha Allah Zai Samu Abunda Yakeso.
Wanda Yake Da Wata Tambaya Da Ta Danganci Computer Shima Muna Maraba Dashi.
AKWA Computer STORE
10/05/2024
Lenovo ThinkPad
Model: E470
RAM: 8GB
ROM: 500GB HDD
Processor: Intel Core i5, 7th Generation || 2.70Ghz Speed
Battery 5 hours (Excellent Condition)
- 07019278468 Phone/WhatsApp
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Sani Buhari Road
Kano