Fantel

Fantel

Share

We specialize in the sales, distribution, installation, and maintenance of solar products. Fantel is a multifaceted company operating in the telecommunications, fintech, and renewable energy sectors across Northern Nigeria. With a well-structured organization, Fantel boasts 41 outlets spread across five states in the region. Leveraging its profound understanding of the local market, Fantel has col

29/05/2026

📸✨ Lokacin Nuna Hotunan Sallah ✨📸
Yan uwa da abokan arziki, muna son ganin yadda kuka yi shagalin Sallah 🎉
Ku turo mana da hotunan Eid ɗinku a comment section 👇🥰
Mu ga yanda kuka zuba kyau
Kada ku yi mana ɓoye-ɓoye fa 🤭
Ku yi tagging ɗin friends ɗinku suma sunyi mana dropping hotunan su…..

29/05/2026

Cigaban vidiyon mu na baya…..
Farashin 3.6kwh na cola da 3.6plus
Kuna da tambaya dangane da solar? Rubuta mana a comment section ko ku aiko mana da sako ta DM ko ta WhatsApp dinmu
☎️ 09133119911
🕹️ Ibrahim Taiwo Road Fantel Plaza Kano
゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

28/05/2026

Shin ko zaku iya bambamce tsakanin 3.6kwh da 3.6plus na cola generator??”
Kalla wanan vidiyo domin kuma ku iya bambance su da danku…..
Domin samun ilimi akan solar kyauta kucigaba da bibiyanmu kunyi sharing domin wasu su amfana
☎️ 09133119911
🕹️ Ibrahim Taiwo Road Fantel Plaza Kano
゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

25/05/2026

Shin kun san meye hybrid inverter???
Tohm yau zamuyi magana ne a kan hybrid inverter……..
Domin samun ilimi kyauta akan naorar solar ku cigaba da bibiyar shafin mu
Kuyi sharing kuma domin mutane dayawa su amfana
Zaku iya tuntubar mu akan layin mu
☎️ 09133119911
🕹️ Ibrahim Taiwo Road Fantel Plaza kano
゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

Want your business to be the top-listed Finance Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Fantel Plaza, No 192 Ibrahim Taiwo Road Kano
Kano
00234

Opening Hours

Monday 08:00 - 17:00
Tuesday 08:00 - 17:00
Wednesday 08:00 - 17:00
Thursday 08:00 - 17:00
Friday 08:00 - 17:00
Saturday 10:00 - 17:00