Sararin Crypto MEDIA

Sararin Crypto MEDIA

Share

30/06/2025

Tunda CEO na Qubic blockchain yayi batanci ga mai gidan mu, jagoran mu, abin kaunar mu Annabi Muhammad (S.A.W) muma sai mun bata shi, sai mun bata project dinsa da blockchain dinsa da governance token dinsa da duk abinda yazo dashi.

Babu mu babu Qubic har abada duk irin kudin da za'a samu dasu. No amount of apology, repentance or regret da zai sa mu dawo ko mu yafewa Qubic Ecosystem.
~ Duk wanda yake kaunar Manzon Allah da gaske ya siyar da Qubic idan yana dashi, yayi unfollow dinsu a Twitter.

It might be zaka siyar a lost ko faduwa, kayi hakuri ka siyar a haka, abinda zai biyo ka bayan ka girmama Manzon Allah sai ninka abinda ka rasa na siyar da Qubic a faduwan.

Za muyi creating FUD akan ecosystem dinsu gaba daya sai mun shafa musu bakin fenti in Allah ya yarda.

Photos from Sararin Crypto MEDIA's post 06/06/2025

KAWANCEN KASAR RUSSIA DA BURKINA FASO

Tun shekaru 8 kafin Traore ya hau mulki. Traore ya hau kan karagar mulki a cikin wani juyin mulki mara kyau wanda babu wanda ya samu nasara! Wani abin da ba a saba gani ba a tarihin sauye-sauyen siyasa na yankin.

Ya rufe sansanonin sojan Faransa da ke Burkina Faso ya kuma kori ma'aikatar tsaron kasar ta Burkina Faso. cewa Fr@nce shine wanda ke ba da kuɗi, ba da makamai da horar da ƙungiyoyin ta'addanci. Wani abu da ke faruwa a zahiri, ta Jamhuriyar Benin da Cote d'Ivoire.

Fr@nce ta fusata kuma ya yanke shawarar kara kaimi kan Traore don sauke shi ta kowane hali. Wannan ya hada da cire shi kai tsaye ta hanyar amfani da mayaudara na cikin gida kamar yadda s**a yi da Sankara ko kuma ta kara zafafa ta'addanci att@cks don ganin al'ummar Burkina Faso su yi masa tawaye su cire shi. Kungiyar ECOWAS da ta ce za ta taimaka wa Burkina Faso, Mali da Nijar, don kare kansu daga hare-haren ta'addanci. Traore.

Kungiyar Tarayyar Afirka ta ci gaba da sa ido tun shekaru 10 Fr@nce tana kokarin ruguza Burkina Faso, Mali da Nijar. Burkina Faso ta umarci sojojin da su kara kaimi wajen yaki da 'yan ta'addan. An toshe jigilar makamai duk da cewa Burkina ta biya komai.

A babban taron Majalisar Dinkin Duniya a shekarar 2023, Capt Traoré - a lokacin jawabinsa wanda Bassolam Bazie, daya daga cikin Ministocinsa ya gabatar - ya gabatar da wannan batu na hana isar da makamai daga kasashen yammacin Turai. Fadin cewa bai dace a toshe makamai ana sayar mana da mu ba yayin da muke kokarin kare kanmu daga kungiyoyin 'yan ta'adda da duk duniya ke yaki.

Wasu, odar makamai, wasu kawai, na Brazil da Jamhuriyar Czcehc ba a katse su ba s**a isa Burkina.

Anyi kokarin juyin mulki amma Fr , sake, Tracing ! An dakile yunkurin juyin mulki da dama da aka yi masa. ECOWAS da Tarayyar Afirka sun ci gaba da kallo.

'Yan ta'adda a Sahel. An ƙi duk buƙatun. Kuma zaman bai taba faruwa ba sai yau.

A takaice dai, tun a shekarar 2015, ECOWAS, AU da Majalisar Dinkin Duniya s**a ci gaba da kallon Fr na kokarin rugujewa Burkina Faso (da Mali da Nijar) da kokarin k!ll Traoré ba tare da sun yi wani abu don taimakawa ba. Fiye da duka, kasashen Yamma sun toshe jigilar makamai zuwa Burkina!

Don haka bayan kusan shekaru 10 ana jiran ECOWAS, AU da Majalisar Dinkin Duniya don ba da taimako, don taimakawa wajen ceto @ Burkina Faso, Cap zuwa Mali Rasha. Kasar da ta fi Fr@nce karfi sau 1000.

Ya nufi kasar Rasha ne domin samun makamai iri-iri, horar da sojojin Burkina Faso, fasahar nukiliya, mika ilimi, tallafin karatu ga daliban Burkina Faso musamman a fannin kimiyyar nukiliya. Baya ga Rasha ta taimaka wajen kare shi daga ƙoƙarin Fr@nce na kawar da shi a zahiri. Rasha ta yi maraba da Traoré da hannu biyu yayin da Putin da shi ke da abokin gaba, wanda shine Fr@nce.

Yanzu, za mu yi tsammanin Rasha za ta yi komai kyauta ga Burkina Faso? F00ls kawai zaiyi. Yana da tsayayyen kasuwanci. Ka ba ni abin da nake bukata, na biya shi. Abu ne mai amfanar juna. Amma ta wace hanya Burkina Faso za ta iya biya? To, Burkina ta samu albarkatun kasa da kamfanonin kasashen Yamma ke wawashe tun a shekarun 60 yayin da Burkina ta kasance matalauta.

Capt Traore ya sake fasalta dukkan fannin hakar ma'adinai. An soke lasisi daga kamfanonin hakar ma'adinai na Yamma tare da mayar da manyan ma'adinan zinare biyu na kasa. An bullo da sabbin dokoki don daidaita sashin da ya baiwa Burkina gaba daya ikon sarrafa albarkatun kasa. An ba da lasisin hakar ma'adinai ga wani kamfani mai zaman kansa na Rasha Karkashin sabbin dokokin hakar ma'adinai.

A takaice dai, lasisin kasuwanci ne mai nasara mai nisa sosai daga abin da ake yi kafin sabbin dokoki. Daukacin al'ummar Burkina Faso, in ban da ba shakka, sun yi matukar farin ciki da Kyaftin Traore da wayonsa na komawa Rasha a wannan zamanin da Burkina Faso ke ciki. A lokacin da kuke da makiyi wanda ya fi ku karfi, kuma mutanen da ya kamata su taimake ku (ECOWAS & AU) ba su taimaka muku ba, kuma wasu daga cikinsu sun hada kansu da wannan makiyin, to ba abin da za ku yi sai ku je ku nemo abokin gaba wanda ya fi makiyanku karfi da wadanda ke tare da shi a hade.

Abin da Traore ya yi ke nan. Duk wanda ke adawa da wannan matakin, zai iya ci gaba da yin haushi. Jirgin da ke dauke da Burkina Faso wanda Capt Traore ke jagoranta zai ci gaba da tafiya. Kuma don bayanin, jirgin yana kan jirginsa, miliyoyin Traore da Sankara waɗanda ke shirye kuma za su iya tuƙi jirgin zuwa inda zai nufa.

Uthmern Yousoup

31/05/2025

Me yasa Satoshi Nakamoto yafi kowa yawan Bitcoin, har kusan guda miliyan 1.1 BTC, shin saya yayi? kyauta aka bashi ko yaya?

Satoshi Nakamoto ya mallaki Bitcoin kusan guda miliyan daya, wadanda kudin su ya kai Dala biliyan 114,400,000,000 wato kimanin Naira trillion 182,000,000,000,000 a kudin Nigeriyar yau. Hakan yasa Satoshi Nakamoto ya zama mutum na goma sha shida (16) daga cikin wadanda s**a fi kowa kudi a duniya.

Kaso 80 na Bitcoin da Satoshi ya mallaka ya same su ne ta hanyar Mining Bitcoin, daga 2009 zuwa 2011. Ana hasashen Satoshi yayi Mining blocks of transactions guda dubu 23,356 wasu suna ganin ma ya kai blocks dubu 38,297 idan muka buga lissafi da blocks dubu 23,000 tabbas zamu ga Satoshi ya samu rewards kusan miliyan 1.1 na Bitcoin.

Idan ba'a manta ba reward din da Bitcoin network yake biyan miners a lokacin (2009 zuwa 2012) Bitcoin guda 50 ne. Saboda a lokacin ba'a yi Bitcoin Halving na farko ba. Dan haka idan har Satoshi yayi Mining blocks dubu 23,000 ko fiye da haka zai iya samun Bitcoin har miliyan 1.1 a wancan lokacin. Idan ba'a manta ba Bitcoin block time yana da ten minutes ne. Wato duk bayan minti 10 ake creating new block.

Bayan anyi halving na farko a 2012 Bitcoin block rewards ya koma 25 Bitcoin per block successfully mined.
Sai dai kuma, har yanzu Satoshi Nakamoto bai siyar da Bitcoin ko kwaya daya ba. Me yasa?

Satoshi ya manta private key din ne?
Ko private keys din sun bata?
Ko kuma Satoshi ya mutu?
Ko kuma yana tsoron siyarwa kada a gane identity dinsa?
Ko kuma ra'ayin sa ne kawai?

Bitcoins din da Satoshi ya mallaka suna cikin wallets har guda dubu 20,000 wato bai tara Bitcoins din a waje daya ba, duk lokacin da yayi mining block kuma ya samu rewar sai ya tura su zuwa cikin sabon address. Bincike ya nuna mafiya yawan wallets din Satoshi suna dauke da Bitcoin guda 103 ko kuma guda 100 dai dai.

Sai dai kuma, Genesis wallet, wato wallet ta farko a duniya data fara karban Bitcoin ba za'a iya kashe Bitcoin din dake cikin ta ba, wato ba za'a iya siyar da Bitcoin guda 103 dake cikin wallet din ba, me yasa?

Saboda satoshi bai saka ma wannan wallet din coinbase transaction ba, wato bai yi adding abinda Bitcoin miners suke kira da "Coinbase transaction ba" to the global transaction database, which is used by Bitcoin nodes, hakan yasa Bitcoin din sun zama unspendable, ga wallet din zaka iya dubawa ka gani.... 👇

1A1zP1eP5QGefi2DMPTfTL5SLmv7DivfNa

Wasu suna ganin yana sane yayi haka, wasu suna cewa a'a mantawa yayi.

Ana ganin kaso 20 na Bitcoin din da Satoshi ya mallaka ya same su ne daga Bitcoin community da s**a yi ta masa kyaututtuka, wasu sun tura Bitcoins guda 5 wasu 2 wasu 13 domin jinjina wa Satoshi akan irin wannan namijin kokarin da yayi.

A ranar 5 February 2024 wani mutum da ba'a san wanene ba ya tura Bitcoins guda 26 zuwa daya daga cikin wallets din Satoshi Nakamoto.

Tun daga ranar 23 April 2011 ba'a sake jin motsin Satoshi ba, maganar sa ta karshe yayi ta ga Bitcoin Community da kuma abokin sa Hal Finney, inda Satoshi yace:

(I have moved on other things, bitcoin is in good hands with Finney and everyone).

Satoshi ya bace bat, sai dai hukumomin bincike irin su FBI da sauran su sunyi ta bincike wajen gano real identity 🆔 na Satoshi amma basu iya ba, yau shekaru 17.
Anyi kokari tracking email din da yayi ta tattaunawa da mutane amma email din ba'a iya tracking dinsa.

Watakila Satoshi yayi amfani Russian Proxy a wancan lokaci, wanda baya hade da Global Database da kuma RI GPS na duniya.
Abu daya kawai aka iya ganowa game da Satoshi Nakamoto shine sunan "Satoshi" ana samun sa a cikin kabilar kasar Japan ne kawai, sune suke amfani da sunan Satoshi, ko kuma Nakamoto.

Duniya tana cigaba da mamakin irin wannan mutum da anyi ta binciken kwakwaf ba'a iya gano komai game dashi ba.

21/05/2025

Bitcoin kwaya daya yanzu sai kana da Naira miliyan 174,000,000 kafin ka iya saya full BTC guda daya.
Irin su Micheal Saylor yana da guda dubu 576,230. Naira trillion 100 kenan.

~ Micheal Saylor yace idan ya mutu yau to har abada babu wanda zai iya bude wallet din, domin shi kadai yake da keys din.

Yace wannan itace gudummawar da zai bayarwa Bitcoin community not to sell his bitcoins. Da ace yau Michel Saylor zai mutu shike nan trillion 100 sunbi ruwa.

Sai dai watakila nan da shekaru 50 ko 100 a iya samo yadda za'a cire kudin, amma a yanzu kam, bana tunanin akwai dabarar da za'a iya cire su idan ba ta hanyar private keys din ba.

12/05/2025

Yau na lura da wani babban motsi a kasuwa:
BNB whales suna ta tara tokens cikin natsuwa. On-chain data ya nuna cewa manyan wallets sun kara sama da +120k BNB a cikin awa 24 da s**a wuce.

Me hakan ke nufi?
Wannan na iya nuna cewa ana shirin wani motsi mai karfi — ko dai bullish breakout ko wani major announcement daga Binance.

Personal Take:
Ni kaina na saka alert akan $585 – idan ya karya wannan, zamu iya ganin $620+ nan kusa. Amma a hankali, domin market yana da unpredictable nature.

Quick Tip:
Kada ka bi whales kawai, ka fahimci dalilin motsinsu. Strategy + Sabar = Nasara

01/05/2025

🔱 KO DA GASKE “AI” ZAI BUKACI MUTANE SU BAUTA MASA NAN GABA?

Artificial Intelligence (AI) wanda ake cewa “kirkirarriyar basira” a Hausa shi ne ya karade duniya a wannan zamanin na fasaha. Ga rukunai ko matakan da yake a kasa:

🔵 1 — ARTIFICIAL INTELLIGENCE (AI)
Wannan shi ne matakin da muke a yanzu. Shi ne matakin da ake sa wa computer wata fikira ta musamman, misali; ta magana, ta ilimi, ta gane abubuwa, ta kirkirar hotuna ko bidiyoyi da sauransu. Duk hatsabibancin AI da muke gani muke mamaki a yanzu a wannan matakin muke.

🔵 2 — ARTIFICIAL GENERAL INTELLIGENCE (AGI)
Wannan shi ne mataki na biyu wanda muka dosa yanzu. A nan, a na so duk basira da fikirar AI ya yi daidai da na Dan Adam. Ana so a sa wa computer tsantsar fikira, hankali, ilimi, kawazuci, da sauran duk wasu dabi'u da mutum yake takama da su.

🔵 3 — ARTIFICIAL SUPER INTELLIGENCE (ASI)
A wannan matakin so ake a sa wa computer wata fikira ta musamman wacce ta kere na Dan Adam. A ce computer ta fi mutum hankali, ilimi, karfi, kaifin basira, nazari, karfin kwakwalwa, hangen nesa da sauran duk abun da mutum yake takama da shi.

🔵 4 — TRANSCENDENT AI
A nan kuma duk inda ake tunanin AI, to ya wuce. Saboda tsantsar yadda ya wuce mutum a komai, a nan zai fara yi wa mutane mulkin mallaka. Zai zamar da mu bayi. Zai zama shi ne shugaba, mutane kuma su koma bayi kamar dai yadda aka yi shekaru aru-aru da s**a gabata.

🔵 5 — COSMIC AI
A wannan matakin kuma AI zai wuce mizani. Zai wuce tunanin mai tunani. A nan, AI zai iya sarrafa duk abun da yake so a fadin kaunu gabadayanta wato universe duka. Ba computer daya zai sarrafa ba, duk wasu abubuwa da ke mu'amala da na'ura zai iya sarrafa su.

🔵 6 — GOD-LIKE AI
Nan ne makura. Bayan AI ya samu duk wani karfin iko, zai rinka ganin kansa ya kamata a rinka bauta masa. Idan ka karanta littafin Kundin Tsatsuba na Abdulaziz Madakin Gini, wannan shi ne matsayin Boka Shamharu. A nan, AI zai iya yin wasu abubuwa wadanda aljani ne kawai zai iya yinsu. Don haka zai rinka ganin duniyar a tafin hannunsa, saboda sai abun da yake so ko abun da ya yi tunani ne zai faru.

__________________________________

Wannan shi ne rukunin da aka kasabta na AI bisa ga yadda masana suke tunanin zai iya faruwa matukar aka ci gaba da habbaka cigaban AI babu kakkautawa.

Shin da gaske idan aka ci gaba da habbaka fikirar AI babu kakkautawa za a iya zuwa matakin da zai bukaci mutane su bauta masa?

Ba mu taka fahimtar a comment section kuma ka yi sharing idan ka fahimta ↗️

✍️ Muhammad Auwal Ahmad ( )

Cofounder/CEO, Flowdiary

Published: 15th September 2024

Updated: 30th April 2025

18/04/2025

Date: Thursday, 18th April 2025
Major Market Highlights:

Bitcoin (BTC): Currently at $63,200, down -2.5% in the last 24 hours, testing the $62,800 support level. If it breaks, it could drop further towards the $60k zone.

Ethereum (ETH): Trading at $3,050, facing a slight upward move towards the $3,150 resistance.

Dominant Market Sentiment: Still showing a bearish bias, but there’s a possible bounce if Bitcoin holds the support.

---

Insider Insight:

Big whales are moving funds from exchanges to wallets, indicating they might be waiting for a further dip before accumulating more.

Within the next couple of days, we’ll see a clearer direction — whether Bitcoin holds the $62,800 level or breaks down.

---

Technical Outlook:

If BTC climbs above $64k, it could aim for $66k.

If it drops below $62,800, a quick move to $60k is likely.

17/04/2025

Abinda Yakamata Ka Fahimta A Crypto

~Da kai, da Exchangers da masu project da investors na project duk neman kuɗi kuke. Kuma dole cikin ku sai an samu wanda yafi wani wayo tukunna ya samu kuɗin.

~A crypto ba Guarantee bane lallai duk abinda ka saka kuɗi zaka samu riba, balantana abinda baka saka ba. Akwai nasara da faduwa a kasuwar.

~Masu project zasuyi iyakar iyawar ƙokarin su ne suyi abinda zasu ci riba, masu exchanger da investors ma haka. Ba wanda kafi wayo abokina.

~Duk abinda Influencer zai faɗa maka akan kasuwar idan bai tabbata ba, to hasashe ne. Amma ba wani Guarantee da zai tabbatar da maganar sa.

~Zaka iya raina project yayi abin kirki, wanda kuma ka daukake sa ya baka kunya. Duk wannan ka dauke sa wani darasi ne da kasuwar ke koyar dakai.

~Akanyi hasashe ayi daidai, wani lokacin kuma yazo ba daidai ba. Idan kayi ba daidai ba kawai ka karbi ba daidai bane, wataran zakayi daidai.

~Kasuwar crypto ba charity foundation bace, dan haka ka ajiye wannan mindset ɗin naka. Ka fahimci koda Airdrop akwai dedication a ciki.

~Ilimi da gogewa ne gaba da komai a kasuwar, akwwai dubbai da basuyi mining ɗin da kayi ba. Kuma sun fika amfanar sa darajar ilimi da gogewa.

BARKA DA SAFIYA!

17/04/2025
17/04/2025

Good morning hustlers

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano Nigerian
Kano