Sa'id Rabi Mudi

Sa'id Rabi Mudi

Share

Photos from Sa'id Rabi Mudi's post 13/08/2024
29/07/2024

Tunatarwa dan Allah tsaya kaji
Da yawan mutane Idan zasu je dubiya asibiti sukan tafi da Lemo,ayaba, ruwan roba, da dai sauran su, ta inda wani mara lafiyar zakaga an tara ruwa da lemo a gefen gadon sa kai sai ka zaci shagon soft drinks za’a bude, alhalin Kuma patient din ma ba lailai Idan zai iya amfani da ko Abu daya a cikin abubuwan da aka jibge masa sa.
Amma a gefe guda kuma sai Kaga ýan uwan sa(masu kula dashi) sun rasa yadda zasu yi su biya bill din sa wanda hakan takan saka a sallami patients da yawa daga asibiti ba tare da sun sami lafiya ba.
Sabi da haka a wannan yanayı da ake çıkı Idan zaka je dubiya asibiti, mu samman idan Wanda zaka je dubawar ba mai kudi bane sosai to indai kana da niyyar kaimasa ko abin N500 ko 1000 to gwara ka basu kudin su sayı abin da suke da bukata a lokacin👌
Wallahi abin zai baka mamaki idan kaga wanda kake tinanin sunfi karfin abu amma suna fama da yadda zasu yi a asibiti wasu da dai da safar hannu sai kaga Tana neman gagarar su, amma kowa zai zo sai ayi ta kai musu ruwa.
Allah yasa mu dace, marasa lafiyar mu gida da asibiti Allah ya basu lafiya, mu kuma ya inganta tamu lafiyar.

FOLLOWERS GROUP ���� Rabi'atu Sa'id Sa'id Rabi'at Mudi

Photos from Sa'id Rabi Mudi's post 27/07/2024

*13,300* 👆🏾👆🏾👆🏾

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Tudun Wada
Kano