Bayee Inyass
31/10/2025
Yaku Salafaawa, ku ƙara haƙuri da ni 🙏.
Ku bani amsa don Allah. Wanda bai sani ba, ba sai yayi zagi ba kawai ya yi gaba da abinsa 😎.
In kun bani amsata, to kowa ya shaida daga yau cewa na bar tafiyar Sufanci, na dawo Sallafanci.
Ga tambayata:
1. Na ga wasu ṣalatai ne da Ibn ʿAbd al-Wahhāb ya rubuta a farkon Kitāb al-Tawḥīd.
👉 Ina isnād ɗinsu zuwa ga Annabi Muhammad (ﷺ)?
2. Kuma ṣalātin da Ibn Bāz ya yi a ƙarshen Ḥāshiyah Kitāb al-Tawḥīd —
👉 me asalinsu?
3. Haka kuma ṣalātin da al-Shaykh ya yi a ƙarshen Sharḥ Kitāb al-Tawḥīd
👉 daga ina aka samo su?
Na ga ba Ṣalātul Ibrāhīmiyyah ba ce, to shin daga ina s**a samo su?
Ko dai suma suna taɓa bid‘ah ne?
Anas Ṣāliṣ al-Mandāwī
Garin Zaria Masoya Shehu Ibrahim Ne
Mauludin Shehu Ibrahim Daga Garin Zaria
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Kaduna
Tudun Wada