Taskar YABO

Taskar YABO

Share

18/12/2022

Sahibul husini wal jamali ma,abocin kyalliya cikar kyan haiba
Daban kake kafi gaban daban kyaliyar Allahu
SA maza hauraqi gudu suke suna mun bika dan abdu
Sae dakai ake zuwa an dace ya Muhammadu rasulla s,a,w

15/12/2022

Gatan masu uwa da marayu yardadje kake sirrin lahi.
Gatan Wanda yazo zai koma annabi daha wujudillahi
Ya gatan sama harda na kassai jeka abinka rasullahi
Taimaki mai son yi maka bege dan darajar abin da kakawo

30/11/2022

Jinjinata nake kuma yima maganin maras kunya
Sa mazaje gudun arta,bu kai kaje suke baya
Sai da dama akeyin wargi kan kazo suke buya
Wanda yajja dakai yakare tunda sun qibin daidai

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Nasarawa
Kano
3944