Solacebase Hausa
10/06/2026
Karuwar Talauci: Gwamnonin Arewa maso Yamma sun bayyana shirin yaki da talauci ta fuska da dama
Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma (NWGF) ta shirya tattaunawa kan manufofi a Kano kan yadda za a rage talauci ta fuskoki da dama ta hanyar karfafa tsarin dogaro da kai da samar da sabbin hanyoyin tattalin arziki.
Cikakken labari a kasa:
09/06/2026
Rashin Tsaro: Majalisar Wakilai ta gayyaci shugabannin tsaro da Mai Bada Shawarar Tsaro
Majalisar Wakilai ta Kasa ta gayyaci Mai Baiwa Shugaban Kasa Shawara kan Tsaro (NSA), Nuhu Ribadu da shugabannin tsaro da su bayyana gaban majalisa kan karuwar lamarin rashin tsaro a fadin kasar.
Cikakken labari a kasa:
09/06/2026
Kano, Tarayyar Turai da UNICEF sun kaddamar da shirin ilimi na shekaru 10 domin magance matsalar koyo
Gwamnatin Jihar Kano, hadin gwiwar da Tarayyar Turai (EU) da kuma Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) sun fara tsara shirin ilimi na shekaru 10.
Cikakken labari a kasa:
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Murtala Muhammad Way
Kano
234001