Slamari Global Tech
08/06/2026
Atiku ya jinjinawa jami'an tsaro kan ceto mutane 360 daga hannun Boko Haram a Borno
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a zaɓen 2027, Atiku Abubakar, ya yabawa jami’an tsaro bisa nasarar ceto mutane 360 da ‘yan ta’addan Boko Haram s**a yi garkuwa da su a garin Ngoshe da ke Borno State.
Atiku ya bayyana farin cikinsa da wannan nasara, yana mai cewa hakan ya kawo ƙarshen wahalar da waɗanda aka sace da iyalansu s**a shafe watanni suna fuskanta tun bayan sace su a watan Maris.
Ya kuma yabawa rundunar soji, musamman dakarun Operation HADIN KAI, da sauran hukumomin tsaro da s**a taka rawa wajen gudanar da aikin ceton.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya ce idan aka samar wa sojoji kayan aiki da jagoranci mai ƙarfi, za su iya kawo ƙarshen matsalar ta’addanci da ta addabi ƙasar nan kusan tsawon shekaru 20.
Sai dai ya buƙaci gwamnati da hukumomin tsaro su ƙara ƙaimi wajen ceto sauran mutanen da har yanzu ke hannun masu garkuwa da mutane da ‘yan ta’adda, ciki har da ɗalibai da malamai da aka sace a jihohin Oyo da Borno.
Haka kuma, Atiku ya yi kira da a sake fasalin tsarin tsaron ƙasa ta hanyar ba da fifiko ga tattara bayanan sirri, amfani da fasaha da kuma ɗaukar matakan kariya kafin hare-haren ta’addanci su faru.
Tallar Albasar amarya ne ya ke damun Kwankwaso da Peter Obi — Garba Kore 🤣
02/06/2026
How AI-Powered Search Engines Are Competing With Traditional Google Search
For over two decades, Google has been synonymous with internet search. Its iconic homepage, a simple search bar, and a list of blue links have defined how billions of people access information online. Google’s dominance has been so absolute that “to Google” became a verb, a testament to its unparalleled efficiency and comprehensive index of the world wide web. However, the landscape of information retrieval is unde For visit Our website
AI Search Engines Vs. Google: The New Competition In Search | Slamari For years, Google has been synonymous with finding answers online, but a new era of AI-powered search engines is shaking things up! Join us as we explore the exciting new competition in AI vs Google search and what it means for how you find information.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Dorayi Chiranchi
Kano
700104