BAHASNet
13/12/2025
🚨Breaking
The United States Coast Guard, in collaboration with the US Navy, has intercepted a Nigerian-owned supertanker, Skipper, over allegations of crude oil theft, piracy and other transnational crimes.
07/10/2025
🚨Tinubu na neman amincewar Majalisa don ciyo bashin dala biliyan $2.35
_____________________________________
🚨Hukumar yaƙi da cin-hanci ta jihar Kano ta fara binciken Ganduje kan zargin karkatar da Naira biliyan 4 a Kano
_____________________________________
🚨Wani lauya ya bukaci kotu ta hana Goodluck Jonathan tsayawa takarar shugabancin Nijeriya a zaben 2027
_____________________________________
🚨Gobara ta k**a ginin Sakatariyar Gwamnatin Jihar Rivers kuma ba a san musabbabi ba.
_____________________________________
🚨Yar aiki ta fasa asusun mai gida ta sace kudin ciki ta gudu.
_____________________________________
🚨Matar Aure Ta Nemi Sakin Mijinta Bayan Ya Ki Gyara Mata Waya Mai Daraja
—Abbas Saad Buhari
Celebrating my 2nd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
01/07/2025
YANZU-YANZU:An gudanar da jana'izar marigayi, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, a masallacin Annabi (SAW) dake Madinah, kuma za a binne shi a maƙabartar Baqiah.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano