ROGO Reporters Media

ROGO Reporters Media

Share

07/01/2023

Aslm
Yan uwa da abokan Arzuki barkan da wannan lokaci kuma barkanmu da sake kasancewa da mu a wannan shafi mai Albarka

Photos 11/10/2022

Shugaba Buhari zai tafi Chadi bikin rantsar da Shugaba Mahamat Idriss Deby

👉👉 https://bbc.in/3CLSeDG

10/09/2022

Philip & Elizabeth II sun yi aure shekara 75 (1947) da s**a wuce bayan doguwar Soyayya da Ƙauna.

Philip ya yiwa ran ki shi daɗe alƙawarin ko a MACE ko a RAYE ba zai taba rabuwa da ita b, kuma ba zai daina ƙaunarta ba. Kuma zai zama tare da ita cikin tsanani da kuma daɗi.

Philip ya rasu a watan Afirilu, shekarar da ta gabata (2021). Wasiyyarsa guda É—aya da ya bari lokacin da zai rasu "Ku binne ni ranar da za binne Elizabeth".

Bayan mutuwarsa, aka ɗauke shi zuwa Maƙabarta ta wucin gadi (Royal Vault).

Kwanakin baya kaɗan ran ki shi daɗe "Elizabeth II" ita ma ta rasu (2022). Za a haɗata tare da Mijinta a binnesu don su cigaba da kurbar roman soyayya a Ƙabari.

Yanzu haka, ana shirye-shiryen binne Soyayya mafi tsaho da kuma daɗewa a tarihin ƙasar Birtaniya.

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


ROGO
Kano
09060314880