Usama Rabiu idris

Usama Rabiu idris

Share

10/08/2025

Domin cire datti da tsatsa ko cin zuma na haƙori sai asamu ganyen dogon yaro ashanya idan ya bushe sai a daka aɗebi garin kamar chokali ɗaya (tablespoon) sai ahaɗa da garin kananfari ƙaramin chokali ɗaya (teaspoon) sai a gauraya adinga dangwala da brush a goge haƙori
Anaso idan an goga abarshi yayi kamar minti ɗaya zuwa biyu sai a asa brush agogge haƙori sannan za'a iya haɗawa da makilin.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano