Labaran wasanni
25/06/2022
π¨ Thomas Tuchel ya tattauna da Raheem Sterling yayin da Chelsea ke shirin mika tayin farko.
(Source: Telegraph )
25/06/2022
π¨ Ajax na shirin dawo da tsowon dan wasan ta Luis Suarez .
(Source: Marca)
25/06/2022
π¨DONE DEAL β
Arsenal sun cimma yarjejeniya da Manchester City akan dan wasan ta Gabriel Jesus! π§π· π€
(Source: Fabrizio Romano)
25/06/2022
π¨ Real Madrid da Benfica sun kusa amincewa da yarjejeniyar aro akan dan wasa Reinier Jesus.
(Source: Marca)
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Fagge
Kano
353