Hausa English Learning Programme.
Hausa English Learning Programme helps in learning English with amazing quality, clarity, beauty and originality of both method and style. @ www.mekirki.wordpress.com
16/06/2020
HAUSA ENGLISH LEARNING PROGRAMME (HELP). "Karanta wannan maudu'i ya fi tsintuwar zinare. Amma fa gun wanda sha'awarsa da koyon ɗaiɗaikun kalmomin Turanci ta fi zinare muhimmanci a gareshi." - M.A Mekirki A ranar Juma'ar 12/06/2020 wani aboki a kafar sada zumunta ta Facebook, ya buƙaci mu fassara masa kalmomi 12 masu harufa hurhuɗu, waɗanda s**a ƙare da harafin E. Bayan mun ba shi amsar tambayarsa sai muka fahimci akwai buƙatar mu yaɗa wannan rubutu don amfanin ƴan-uwanmu ɗalibai. [ 694 more words ]
🍏 words = wods = kalmomin🍏 HAUSA ENGLISH LEARNING PROGRAMME (HELP). “Karanta wannan maudu’i ya fi tsintuwar zinare. Amma fa gun wanda sha’awarsa da koyon ɗaiɗaikun kalmomin Turanci ta fi zinare muhimmanci a…
03/06/2020
Example = Eg-zam-ful = Misali Eg. (01) ☆ The students returned in October for the start of the new academic year. - OALD 9th edition. ☆ Ze si-ti-yu-dent ri-tand in ok-to-ba fo ze si-tat of ni-yu a-ka-de-mik yi-ya. ☆ Ɗaliban sun koma a watan goma na (ƙidayar) miladiyya domin fara sabon zangon shekara ta ilimi. Thus the word academic here means ta ilimi. Eg. (02)
academic = a-ka-de-mik = madancin ilimi Example = Eg-zam-ful = Misali Eg. (01) ☆ The students returned in October for the start of the new academic year. – OALD 9th edition. ☆ Ze si-ti-yu-dent ri-tand in ok-to-ba fo ze si-tat of ni…
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Address
K/Nasarawa
Kano
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |