Arab Hausa RTV

Arab Hausa RTV

Share

Translate Expat on English Arabic Hausa Language

31/05/2026

Bana Son Komawa IRAN Da Yaki, Amma Zan Jira Zuwa Wasu Kwànanki
لا اريد العودة للحرب ضد إيران لكنني سأنتظر بضعة أيام

31/05/2026

Bayan Korafin Alhazan Kano na Nisa da Harami daga Masaukinsu a Makka, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ji kokensu ya samar da Motocin kai Alhazan cikin Haramin..

31/05/2026

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, yayin musabaha da Yarima Mai Jiran Gado kuma Firayim Ministan Masarautar Saudiyya, Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, a Fadar Masarautar Saudiyya da ke Mina, kusa da Makka a ƙasar Saudiyya, yayin taron liyafar shekara-shekara da a ke shirya wa manyan wakilan gwamnatoci da sauran manyan baƙi na musamman, wanda a ka gudanar a madadin Sarkin Makka kuma Mai Martaba Mai Kula da Masallatan Harami Biyu.






#هدية
#المملكةالسعوديه
#الحج
#جدة

30/05/2026

A Cikin Kalaman Soyayya Wacce Kalamai Ne S**a fi Burge Ku
Ku Sanyamana Ra'ayin Ku a Sashin Tsokaci Da Yake Kasan Vedion Nan.
ما هي الألفاظ التي تعجبكم في جانب الحب، اكتبوا آرائكم في التعليق






#هوساوي
#السودان
#مصر
#السعودية

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


No. 81/82 Kan Titin Guda Abdullahi, Kasuwar Waya Ta Farm Centre, Kano.
Kano
70233