Khaleed Sunusee Rabiu

Khaleed Sunusee Rabiu

Share

09/04/2025

Kunce Kuna Son Ruwan Sama, Amma Idan Ya Sauka Sai Ku Rufa Lema Kuyi Tafiyarku.

Kunce Kuna Ƙaunar Hasken Rana, Amma Idan Ta Hasko Sai Ku Nemi Inuwa Ku Fake.

Kunce Kuna Son Iska, Amma Idan Ta Kaɗa Sai Ku Garƙame Tagoginku, Wundunanku.

Wannan Dalilin Ne Yasa Tsoro Yake Kamani A Duk Lokacin Da Kuka Ce Kuna Sona.

Wannan Maganar Tana Cikin Maganganun Da Suke Fassara Ainahin Halin Ɗan Adam.

© Khaleed Sunusee Rabiu

19/11/2024

Alhamdulillah

25/08/2024

Fatan nasara

https://chat.whatsapp.com/LCeARG4jnEu1FPOGoCU3Do

Ga me bukata zai iya danna link dake sama

Mungode 🙏

10/08/2024

instagram.com

Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kano
1234567890