AHUG Foundation

AHUG Foundation

Share

Photos from AHUG Foundation's post 29/01/2022

29/1/2022

AHUG FOUNDATION
BATCH A
DAY 3

ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAHA A Yau ASABAR 29/1/2022 Allah Yabamu Ikon Fara Koyarda Mata Sanaaoin Dogaro Dakansu Domin Suzama Abin Alfahari Acikin Alumma, Muna Kara Godewa Allah Dafarko Mundaiki Dalibai Mata Dari Uku 300 Daga Baya Kuma Muka Kara Dari Biyu Da Shida 206 Domin Alummar Karamar Hukumar Birni KMC Su Amfana Da Tsarin Yadda Yak**ata Daga Kowane Bangare, Wanda Yanxu Gabadaya Munada Zunzurutun Dalibai Mata Matasa Guda Dari Biyar Da Shida 506 Dan Koyan Sanaar Dogao Dakai, Muna Kara Yiwa Mai Girma Gwamnan Kano Khadimul Islam Fatan Alkhairi A rayuwarsa, Ina Kara Amfani Da Wannan Damar Wajan Addua Da Godewa Hon Faizu Kamaluddeen Alfindiki KMC OO1 Bisa Yadda Yake Dawainiya Da Alummar Kuma Muma Yake Bamu Damar Aiwatar Da Aikin Alkhairi Ga Alumma, Akarshe Inaiwa Daliban Da Masu Taimakamin Don Ganin Anayin Abinda Yak**ata Adduar Allah Yasamana Albarka Allah Yajikan Iyayenmu Baki Daya, Dalibai Kuma Allah Yasa Su Zama Masu Amfana Da Abinda Aka Koya Musu Ameen Summa Ameen.
Sign
Hon Amb Dr Abdullahi Hussain Umar Ganduje
( ABBA NAKOWA )

SPECIAL ADVISER YOUTH KMC
CEO AHUG FOUNDATION
YOUTH AMBASSADOR OF UNESCO WW
PRESIDENT ABBA NAKOWA FOOTBALL

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kano Municipal
Kano