SBG
When you destroy someone's life with lies,
Take it as a loan.
It will come back to you
with interest.
Careful pls..
Du masuyin siyasa dan kansu da masu sawa ayi wani dan bukatar kansu, Allah ka kar ka biya musu bukatunsu na zalincin talaka...
To all IJMB 2022 Students
MashaAllah Alhamdulillah.
Ina muku fatan Alheri da saar samun result me kyau me albarka.
Lokaci yayi kuma da za aje a huta aita bacci ana zuba salloli da adduoin samun result me kyau da kyakyawar rayuwa. Allah shige muku gaba.
Congratulations to all 2022 IJMB Students.
Best of luck
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano