Halima Isah

Halima Isah

Share

15/06/2022

INA GAYYATARKU 💃💃

04/05/2020

Assalamu Alaykum, Sunana *Halima Isah* ni na kasance mace mai son dogaro da kaina ne a koda yaushe, ba tare da sai na jira mijina ya bani ba, da wayar hanuna kadai nake amfani wajen kasuwancina kuma ina samun rufin asiri sosai. Duk me shaawar yin sana'ar da nakeyi da kudi qalilan, zata iya min magana ta wannan lambar *07032638399* kota ajiye nata lambar domin in saka a group dinda na ke koyawa mutane sana'ata. Sai naji daga gareku

My Orflm Training Group 01/03/2020

*ASSALAMU ALAYKUM*

Ina masu son yin register da Oriflame kyauta? To Albashirinku wannan wata na March company oriflame sunzo muku da tarin garabasa wanda idan kuka jajirce zaku samu kyaututtuka k**ar fridge, AC, tukwane, saitin tukwane, turaruka da dai sauransu. Ku garzayo domin samun bayani a kyauta, da kudi kadan ya isa ki fara wannan sana'a domin ki dogaro da kanki. Ki tuntubeni ta wannan lambar 07032638399 ko ki biyo wannan group link donjin training a ko wace rana da karfe sha daya (11) na safe.👇👇

My Orflm Training Group WhatsApp Group Invite

Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 22:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 15:00