Ab creative

Ab creative

Share

13/08/2024

πŸ’Ž GM AI Airdrop Update

πŸ’Ž GM AI sun kara bada damar yin converting diamonds πŸ’Ž zuwa $GM. Saidai sai wayanda diamonds πŸ’Ž yakai 25,000 zuwa sama ne zasu samu damar juya diamonds πŸ’Ž dinsu zuwa $GM. Idan diamonds πŸ’Ž dinku bai kai adadin 25,000 ba, zaku iyayin wasu tasks din domin samun chikewar adadin.

πŸ’Ž GM sun tabbatar da cewa a gobe da misalin karfe sha daya agogon Nijeriya (11am) zasuyi launching $GM a kasuwa. Sunce kowa ya tabbatar yayi converting diamonds πŸ’Ž dinsa daya tara kafin lokachin launching din.

Telegram: Contact @cexio_tap_bot 26/05/2024

Cex. Io Telgram Mining a yau s**a cika 4 Million Players.

Sunce mana ba lallai points Ι—in suzo su zama wani abu ba, saboda kar mutane su sanya buri sosai, ku Ι—auki misali da Notcoin da suke cewa 'Probably Nothing' amma daga Ζ™arshe yazo ya zama babban al'amari.

Ku tabbata kunyi duka task Ι—in da suke available, sannan kuke shiga kunayin task da kuma Farming!!!

Wnda basu fara ba, har yanzu bamufi sati da farawa ba, zaku iya shiga:

Telegram: Contact @cexio_tap_bot

26/05/2024

W-COIN Sun fitar da Sanarwa Yanzu Yanzu a Babbar Channel din Su Ta Telegram Mai Dauke da Community Kusan 2M

Sunce daga Yau Cikin Dare zuwa Gobe Zasuyi Babban Update Wanda Zai Kara inganta Projen din Su

Dan Haka idan S**a Fara Update Bot din Su bazai Aiki Yadda Yakamata Ba Har Sai Sun Kammala

Dan Haka Suna Masu Bawa Kowa Hakuri idan Yaga Bot din Yana Tsayawa Wajan Shiga Yin Claim Aikin Zasu Fara πŸ‘πŸΌ

Telegram: Contact @tapswap_bot 05/04/2024

πŸ‘Œ TapSwap tamkar Notcoin da aka kammala yake. Kamar yanda Notcoin ya samu goyon bayan TON blockchain, haka TapSwap ya samu goyon bayan Solana blockchain, kuma dai munsan karfi da kwarewa na team din Solana. Ganin yanda Notcoin ya samu karbuwa ga miliyoyin mutane a fadin duniya, hakan zai iya zama tamkar gasa tsakanin TON blockchain da Solana, idan kuwa hakane, akwai kyakkyawan fatan samun alkhairi da TapSwap. Kamar Notcoin, TapSwap shima a telegram ake yinsa

Yanda Ake Rijistar TapSwap

1️⃣ Ku taba link dake kasa, zai mayar daku telegram dinku πŸ‘‡
https://t.me/tapswap_bot?start=r_6925828823

2️⃣ Ku taba START domin fara mining, zakuga sun baku 2500. Farko zakuga cewa duk tabawa daya suna baku 1, sannan kuma iya 500 suke baku a kowanne session.

3️⃣ Daga kasa akwai icons guda 5, bari nayi bayaninsu daya bayan daya:

πŸ—£ Na farko shine wajen da zaku dauki referral link dinku domin gayyatar wasu dashi.

🀼 Na biyu wajen tasks ne. Akwai tasks da zakuyi ku samu samada 500,000. Ku tabbatar kunyi wayannan task.

πŸ… Na uku wajen mining ne.

πŸ”₯ Na hudu wajen boosting domin kara gudun mining.

πŸ’’ Na karshe wajen statistics ne. A wajen zakuga adadin mutanen da suke mining na TapSwap da kuma adadinsa da akayi mining.

Telegram: Contact @tapswap_bot

Want your business to be the top-listed Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Darmanawa
Kano