AKU

AKU

Share

22/02/2023
10/02/2023

Lokaci yayi da kowa zai fitar da Shugaban Kasar da zai bawa, don kawowa kasa mafita da kuma ciyar da ita gaba.

Ayi siyasa banda faɗa, ba lallai bane wanda kake so shi nakeso, ba lallai bane wanda zaka zaba shi zan zaba, kowa da wanda ya gamsu da kudirin da, idan haka ne menene amfanin cin mutunci da zagin juna....

Don haka kuzo mu tattauna, kowa ya fada mana wanda zai zaba.......

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Nasarawa
Kano